iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Hukumomin Najeriya sun ce an saki mutane 90, ciki har da dalibai da malamai da ‘yan bindiga suka sace ranar 17 ga watan Yuni a Kebbi.
Lambar Labari: 3486420    Ranar Watsawa : 2021/10/13